+234 913 747 2222 |
Shata Ikon Allah!
Bestseller

Shata Ikon Allah!

Price
₦10,000.00
Availability Availbale in Stock
Overview

Rayuwar shahararren mawaƙin Hausa, Mamman Shata Katsina.

Book Specifications
ISBN: N/A
Format: Paperback
Language: Hausa
Pages: N/A
Edition: Standard
Published: N/A
Full Description
Alhaji (Dakta) Mamman Shata Katsina shi ne mawaƙin baka mafi shahara a ƙasar Hausa. Ya shafe sama da shekara sittin yana sana’ar roƙo. Kuma ya ciri tura a wasu fannonin, kamar noma, kiwo, kasuwanci, da siyasa.

Dubban waƙoƙin sa ma’auni ne na rayuwar Hausawa da na Afrika a zamanin sa. Cike suke da hikima, kuma suna da ɗimbin tasiri a al’umma.

Wannan littafi yana ƙunshe da ƙarin haske kan wanene Shata da ruƙuƙin da ya ratsa a rayuwar sa, da wasu sassa na rayuwa a ƙasar Hausa kamar yadda za a gani a tarihin shi da na ɗimbin mutanen da ya yi wa waƙa ko ya shafi rayuwar su.
Customer Reviews & Ratings
Sign In to Review

0

Based on 0 approved reviews

5 Stars
0 (0%)
4 Stars
0 (0%)
3 Stars
0 (0%)
2 Stars
0 (0%)
1 Stars
0 (0%)
No Reviews Yet

Be the first customer to share your thoughts on this book!

You May Also Like

Explore All Books →